Gwamnan kano ya bayyana cewa yanzu baya tare da shugaban kasa buhari

Gwamnan dai yayi jawabinsa ne ga yan jarida inda yabayyana cewa shugaban kasa buhari zagon kasa yakeyi musu saboda kar suci zabe yana sone ya durkusar da jam,iyyar apc.

Inda kuma yakara da cewa shugaban kasa buhari yamanta da cewa jam,iyyar apc ce tai dalilin hawansa wannan kujera bayan ya tsaya a wata jam,iyya bai samu mulkiba to anna ne yatsaya a jamiyyar apc da taimakon manyan cikinta da kuma alfarmar da akayi masa akabashi wannan mukami na dantakarar shugaban kasa acikinta inda yabayyana cewa shugaban kasa buhari butulci yakeyiwa jam,iyyar apc.


Kuma yakara da cewa duk bankin da suka kama baya karbar tsohon kudi to zasu kwace lasisinsa.

Kuma sannan a yan kwanaki kadan da suka wuce gwannan ganduje ya shigar da shugaban kasa buhari koto akan kara wa,adin daina karabar tsohon kudi, indsa haryanzu ake ta fafatawa.

Mugode da ziyartar shafinmu.